Hotunan yadda Musulmin duniya suka sha ruwa

BBC ta tattaro muku hotunan yadda al'ummar Musulmi da ke kasashen duniya daban-daban suka yi buda baki a ranar azumin farko na Ramadan a wasu sassan kasashen duniya.

Wadansu Musulmi lokacin da ake raba musu ruwan sha a wani masallacin Wazir Akbar Khan da ke kasar Afghanistan ranar Alhamis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wadansu Musulmi lokacin da ake raba musu ruwan sha a wani masallacin Wazir Akbar Khan da ke kasar Afghanistan ranar Alhamis
Wadansu Falasdinawa lokacin da suke shan ruwa a kusa da iyakar zirin Gaza da kasar Isra'ila ranar Alhamis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wadansu Falasdinawa lokacin da suke shan ruwa a kusa da iyakar zirin Gaza da kasar Isra'ila ranar Alhamis
Wani mai raba abinci gabanin buda baki a wani masallaci da ke garin Rawalpindi na kasar Pakistan ranar Alhamis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani mai raba abinci gabanin buda baki a wani masallaci da ke garin Rawalpindi na kasar Pakistan ranar Alhamis
Wadansu mutane lokacin da suke yin buda baki a kusa da dandalin Taksim Square a birnin Istanbul na kasar Turkiyya ranar Laraba

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu mutane lokacin da suke yin buda baki a kusa da dandalin Taksim Square a birnin Istanbul na kasar Turkiyya ranar Laraba
Wadansu masu rabon abinci a birnin Lahore na kasar Pakistan ranar Alhamis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wadansu masu rabon abinci a birnin Lahore na kasar Pakistan ranar Alhamis
Wani mai sayar da dabino a wata kasuwa da ke birnin Mogadishu na kasar Somaliya ranar Alhamis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani mai sayar da dabino a wata kasuwa da ke birnin Mogadishu na kasar Somaliya ranar Alhamis
Wadansu Musulmi lokacin da suke sayen dabino gabanin buda baki a kasar Kuwait

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wadansu Musulmi lokacin da suke sayen dabino gabanin buda baki a kasar Kuwait
Wadansu Musulmi lokacin da suke kokarin sayen abincin buda baki a wata kasuwa da ke lardin Narathiwat na kasar Thailand a ranar Alhamis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu Musulmi lokacin da suke kokarin sayen abincin buda baki a wata kasuwa da ke lardin Narathiwat na kasar Thailand a ranar Alhamis
Wani mai sayar da kayan shan ruwa a wata kasuwa da ke birnin Tunis na kasar Tunis na kasar Tunusiya ranar Alhamis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani mai sayar da kayan shan ruwa a wata kasuwa da ke birnin Tunis na kasar Tunusiya ranar Alhamis
Wadansu masu tsire a wani babban kanti da ke kasar Kuwait a ranar Alhamis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wadansu masu tsire a wani babban kanti da ke kasar Kuwait a ranar Alhamis