Yadda giwaye ke kashe 'yan gudun hijira
Latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon wannan abun al'ajabi:
'Yan gudun hijirar Rohingya 12 ne giwaye suka kashe a wani sansani da suke samun mafaka a Bangladesh a watannin baya-bayan nan.
Sansanin dai ya kara fadada inda mutum 700,000 da suka tsere wa rikici daga Myanmar ke samun mafaka a wajen tun watan Agustan bara.