Mata na son su rinka hada sahu da maza a wajen sallah

Bayanan bidiyo, Mata na son su ringa hada sahu da maza

Matan da ke wannan fafuuka sun ce suna yin komai tare da maza, amma idan an zo wajen sallah sai a banbanta su, don haka suna bukatar daidaito.