Mutumin da ke hawa kololuwar tsauni don zuwa coci

Bayanan bidiyo, Bidiyon cocin da ke wani koluluwar tsauni

Ku latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A ko wacce rana wani limamin coci a kasar Habasha, yana yin tafiyar mita 250 a tsaunin da ke arewacin kasar don yin nazarin littafan addini da kuma addu'a.

Kamar yadda za ku gani a wannan hoton bidiyon da Charlie Northcott, Kalkidan Yibeltal da kuma Berihu Lilay suka aiko mana.