'Yan Liverpool na 'kaunar Musulunci' saboda Salah

Bayanan bidiyo, Za mu Musulunta saboda Mo Salah - magoya bayan Liverpool

Dan wasan gaba na Liverpool dan kasar Masar Mohamed Salah ya kayatar da magoya bayansa inda suka ringa rera masa wakar cewa 'ni ma zan musulunta.'