Fim ya fi aikin soja wahala – Rabi'u Rikadawa
Shahararren tauraron nan na fina-finan Hausa Rabi'u Rikadawa ya ce aikin soja ya fi fim sauki. Ku kalli wannan bidiyon domin jin dalilinsa.