Ra'ayi Riga: Matsalar mai a Nigeria

Bayanan sautiMatsalar mai a Nigeria

A cikin 'yan makwannin nan ana ta fama da karancin man fetur a Najeriya, inda lamarin ya haifar da dogayen layuka a gidajen mai.