Kalli bidiyon Hadizan Saima: Uwar jaruman Kannywood

Bayanan bidiyo, Hadizan Saima

Jarumar nan ta fina-finan Hausa Hadiza Muhammad da ake fi sani Hadizan Saima ta ce babu jarumin da ba ta fito a uwarsa ba a fina-finan na Hausa.