Kalli hotunan ziyarar Buhari a Kano

Shugaban ya kwashe kwana biyu yana ziyara a jihar Kano, cibiyar siyasarsa, amma ya sha suka da yabo daga mutane daban-daban.

Shugaba Buhari ya ziyarci cibiyar siyasarsa ce a karon farko tun bayan da ya zama shugaban Najeriya fiye da shekara biyu da suka wuce.

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Shugaba Buhari ya ziyarci cibiyar siyasarsa ce a karon farko tun bayan da ya zama shugaban Najeriya fiye da shekara biyu da suka wuce.
Ya samu kyakkyawar tarba daga manyan jami'an gwamnatin jihar

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Ya samu kyakkyawar tarba daga manyan jami'an gwamnatin jihar
Ya gana da 'yan kasuwa da shugabannin al'umma, wadanda suka bayyana masa kokensu

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Ya gana da 'yan kasuwa da shugabannin al'umma, wadanda suka bayyana masa kokensu
Shugaban ya jagoranci salamar fursunoni 500 da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa afuwa

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Shugaban ya jagoranci salamar fursunoni 500 da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa afuwa
An hada liyafar dare a lokacin ziyarar

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, An hada liyafar dare a lokacin ziyarar
Gwamnar jihar Jigawa da ke makwabtaka da Kano na cikin manyan jami'an da suka kasance tare da Shugaba Buhari

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Gwamnar jihar Jigawa da ke makwabtaka da Kano na cikin manyan jami'an da suka kasance tare da Shugaba Buhari
Shugaba Buhari ya yi wata tattaunawa da Malamai da jami'an gwamnati

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Shugaba Buhari ya yi wata tattaunawa da Malamai da jami'an gwamnati
Ya halarci taruka daban-daban

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Ya halarci taruka daban-daban
Dandazon jama'a ne suka yi masa marhabin ko da yake wasu sun ce ba sa yi masa barka da zuwa saboda bai yi musu aiki ba

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Dandazon jama'a ne suka yi masa marhabin ko da yake wasu sun ce ba sa yi masa barka da zuwa saboda bai yi musu aiki ba
Magoya bayan Shugaba Buhari sun ce tarbar da aka yi masa ta nuna cewa har yanzu ruwa yana maganin dauda

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Magoya bayan Shugaba Buhari sun ce tarbar da aka yi masa ta nuna cewa har yanzu ruwa yana maganin dauda
Babban dakin taro mai suna Coronation Centre na cikin wuraren da aka yi taro da Shugaba Buhari

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Babban dakin taro mai suna Coronation Hall na cikin wuraren da aka yi taro da Shugaba Buhari
Ministan cikin gida (na farko daga hagu) na cikin manyan jami'an gwamnatin tarayyar da suka yi wa Shugaba Buhari rakiya

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Ministan cikin gida (na farko daga hagu) na cikin manyan jami'an gwamnatin tarayyar da suka yi wa Shugaba Buhari rakiya
Shugaban na Najeriya ya ce tarbar da aka yi masa ta aike da sako ga 'yan hamayya

Asalin hoton, NIGERIA PRESIDENCY

Bayanan hoto, Shugaban na Najeriya ya ce tarbar da aka yi masa ta aike da sako ga 'yan hamayya