Yadda BBC Hausa ta karrama taurarin Hikayata

Bayanan bidiyo, Bidiyon bikin karrama wadanda suka lashe gasar Hikayata

An gudanar da gagarumin taro na kammala gwarazan gasar Hikata ta mata zalla ta BBC Hausa karo na biyu.