Hotunan abin da ya faru a Nigeria a makon jiya

Hotunan wasu daga cikin manyan abubuwan da suka faru a sassa Najeriya daban-daban a makon jiya.

Fadar Sarkin Bauchi yayin da Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya ka masa ziyara

Asalin hoton, Borno State Government

Bayanan hoto, Fadar masarautar Bauchi yayin da Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya kai ziyara kwanakin baya
Fadar Sarkin Bauchi yayin da Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya ka masa ziyara

Asalin hoton, Borno State Government

Bayanan hoto, Sarkin Bauchi Dokta Rilwanu Suleiman Adamu lokacin da Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya kai ziyara kwanakin baya
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayin da yake rantsar da sabbin kwamishinoninsa guda shida a dakin taro na Coronation da ke Kano ranar Asabar

Asalin hoton, DG Media

Bayanan hoto, Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayin da yake rantsar da sabbin kwamishinoninsa guda shida a dakin taro na Coronation da ke Kano ranar Asabar
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje tare da sabbin kwamishinoninsa shida da kuma alkalin alkalan jihar a dakin taro na Coronation da ke Kano ranar Asabar

Asalin hoton, DG Media

Bayanan hoto, Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje tare da sabbin kwamishinoninsa shida da kuma alkalin alkalan jihar a dakin taro na Coronation da ke Kano ranar Asabar
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin da ya gana da wata karamar yarinya wadda aka ce mai kaunarsa ce, a fadarsa da ke Abuja ranar Litinin

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin da ya gana da wata karamar yarinya wadda aka ce mai kaunarsa ce, a fadarsa da ke Abuja ranar Litinin
Wata sabuwar shataletale da gwamnatin jihar Legas ta gina a kan babbar hanyar Lekki Epe a unguwar Lekki

Asalin hoton, Lagos State Goverment

Bayanan hoto, Wata sabuwar shataletale da gwamnatin jihar Legas ta gina a kan babbar hanyar Lekki Epe a unguwar Lekki
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da iyalansa a cikin jirgi a kan hanyarsu ta zuwa birnin Istanbul na kasar Turkiyya ranar Laraba

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da iyalansa a cikin jirgi a kan hanyarsu ta zuwa birnin Istanbul na kasar Turkiyya ranar Laraba
Mataimakin Shugaban Najeriya Yemi Osinbajo lokacin yakin neman zaben kujerar gwamnan jihar Anambra a garin Awka ranar Juma'a

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto, Mataimakin Shugaban Najeriya Yemi Osinbajo lokacin yakin neman zaben kujerar gwamnan jihar Anambra a garin Awka ranar Juma'a
Gwamnan jihar Kaduna Nasir el-Rufai yayin da ya kai ziyara fadar Sarkin Onitsha Igwe Alfred Nnaemeka Achebe a jihar Anambra ranar Asabar

Asalin hoton, Kaduna State Goverment

Bayanan hoto, Gwamnan jihar Kaduna Nasir el-Rufai yayin da ya kai ziyara fadar Sarkin Onitsha Igwe Alfred Nnaemeka Achebe a jihar Anambra ranar Asabar