ADIKON ZAMANI: Abin da ya sa mata ke kunyar tattauna batun jinin al'ada

Bayanan sautiADIKON ZAMANI: Me ya sa mata ke kunyar tattauna batun jinin al'ada

Wasu matan dole su dinga boye kansu don gudun muzantawa. A wasu lokutan kamar idan ana azumin farilla, wasu matan su kan dauki azumin don dole don kawai kada su kunyata.