Me ya sa mata suka fi 'jahilci' a duniya?

Bayanan bidiyo, Mafi yawan marasa ilimi a duniya mata ne

Wani bincike ya nuna cewa kashi biyu cikin uku na matan duniya ba su da ilimi.

To ko me ke hana mata da 'yan mata koyon karatu da rubutu?