'Buhari bai san halascin dimokradiyya ba'

Bayanan sautiKu saurari tattaunawa da Dr Junaidu Muhammad

Wani dattijon arewacin Najeriya Dr Junaidu Muhammad ya shaida wa BBC cewa Shugaba Muhammadu Buhari bai san halascin dimokradiyya ba shi ya sa 'yan kungiyar IPOB ba za su daina fafutikar neman raba kasar ba.