Nigeria: Kalli hotunan yadda aka yi hawan Daushe a Zaria

A ci gaba da bukukuwan Babbar Sallah, BBC ta tattaro muku jerin hotunan Hawan Daushen da aka gudanar ranar Lahadi a birnin Zariya da ke Arewacin Najeriya.

Wasu masu hura algaita yayin hawan
Bayanan hoto, Bushe-bushen kakaki da algaita muhimmin bangare ne na hawan sallah a arewacin Najeriya
Wadansu mata akan dawaki yayn hawan
Bayanan hoto, Wadansu mata akan dawaki yayn hawan
Wadan
Bayanan hoto, Ayarin mafarauta da suka halarci hawan
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir el-Rufai tare da Sarkin Zazzau Dokta Shehu Idris yayin hawan
Bayanan hoto, Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir el-Rufai tare da Sarkin Zazzau Dokta Shehu Idris yayin hawan
Wani mai wasa da wuta yayin
Bayanan hoto, Wani mai wasa da wuta yayin da yake nishadantar da 'yan kallo
hawan daushe
Bayanan hoto, Dimbin mutane ne suka halarcin hawan
Hawan Daushe
Bayanan hoto, Hawan shi ne babban hanyar da jama'a suke samun yin tozali da Sarkin Zazzau lokacin bikin sallah