Hotunan yadda aka yi bikin sallah a Nigeria

A ranar Juma'a al'ummar Musulmi suka yi bikin babbar sallah bayan yin hawan Arafa ranar Alhamis a birnin Makkah na kasar Saudiyya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bayan ya yi sallar idi a wani masallacin idi a garin Daura na jihar Katsina ranar Juma'a

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bayan ya yi sallar idi a wani masallacin idi a garin Daura na jihar Katsina ranar Juma'a
Masallata
Bayanan hoto, Wadanda masallata yayin da suke jiran isowar liman a masallacin unguwar Banex da ke Abuja a ranar Juma'a
Wadansu masallata
Bayanan hoto, Wadansu masallata a masallacin unguwar Idi-Araba da ke jihar Legas a kudancin kasar
Masallata
Bayanan hoto, Sarkin Hausawan Idi-Araba da ke Legas yayin da ya halarci sallar idi a masallacin unguwar Idi-Araba ranar Juma'a
Masallata
Bayanan hoto, Masallata lokacin da aka sauko daga wani masallacin Idi da ke unguwar Maitama a Abuja ranar Juma'a
Wadansu masallata
Bayanan hoto, Wadansu Musulmi yayin da ake gab da tada sallar idi a masallacin Tudun Murtala da ke karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano ranar Juma'a
Wadansu masallata

Asalin hoton, Kaduna State Goverment

Bayanan hoto, Wadansu masallata a wani masallacin idi da ke garin Birnin Gwari a jihar Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir el-Rufai (na biyu daga dama) loakcin da ya halarci sallar idi a wani masallaci da ke Birnin Gwari a jihar Kaduna ranar Juma'a

Asalin hoton, Kaduna State Government

Bayanan hoto, Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir el-Rufai (na biyu daga dama) loakcin da ya halarci sallar idi a wani masallaci da ke Birnin Gwari a jihar Kaduna ranar Juma'a
Hulunan sayarwa
Bayanan hoto, Hulunan sayarwa yayin da aka bale kolinsu a wani masallaci da ke Abuja
Rago yayin da ake fida
Bayanan hoto, Wani ragon layya lokacin da ake aikin fida a wata unguwa a jihar Legas