'Daga tallan biredi na koma tauraruwa gwanar kwalliya

Bayanan bidiyo, 'Daga tallan biredi na koma tauraruwa gwanar kwalliya'

Yaya aka yi matar da ke tallan biredi a titunan Lagos ta zamo wata tauraruwa da ta yi suna ta kuma zama mai tallan kayan kawa?

Wannan wani labari ne da sashen BBC Pidgin ta yi. Sashe na farko da aka fara kaddamarwa daga cikin sabbin sassan da BBC ta bude.