Buhari zai koma Nigeria nan da mako biyu — Rochas

Bayanan sautiKu latsa nan domin sauraren hirar da BBC ta yi da Gwamna Rochas

Gwamnan jihar Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya Rochas Okorocha ya ce nan da mako biyu shugaban kasar Muhammadu Buhari zai koma gida.