Ghana: 'Saura kadan na auri 'yata bisa kuskure'

Bayanan bidiyo, Ghana: 'Saura kadan na auri 'yata bisa kuskure'

Wani mutum da ya ke da 'ya'ya sama da 100 a Gahana ya ce saura kadan ya auri 'yarsa bisa kusukure.