Saudi Arabia: Mace ta saka guntun siket da karamar riga

Bayanan bidiyo, Ku kalli bidiyon a nan

Hukumomin Saudi Arabia sun kama wata mata suna yi mata tambayoyi, sabo da ta sanya guntun siket da karamar riga, ta kuma yi yawo a waje, sannan ta sa bidiyonta a manhajar Snapchatt.