Kalli hotunan rayuwar Marigayi Dan Masanin Kano

Marigayi Dan Masanin Kano Maitama Sule ya taka rawa a siyasar Najeriya tun kafin kasar ta sami 'yancin kai.

Danmasanin Kano

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Alhaji Yusuf Maitama Sule ya yi gwagwarmaya a fannonin rayuwa da dama
It is exactly 50 years since Nigeria became independent
Bayanan hoto, Shekaru hamsin da Najeriya ta sami 'yanci - Dan Masanin Kanon tare da wasu 'yan Najeriya a birnin Landan
Dan Masanin Kano
Bayanan hoto, Dan Masanin Kano a lokacin da ya ziyarci mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a Abuja
Dan Masanin Kano Maitama Sule
Bayanan hoto, Dan Masanin Kano Maitama Sule tare da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a Abuja
Dan Masanin Kano
Bayanan hoto, Dan Masanin Kano Maitama Sule tare da Sani Darma a kan hanyarsa ta zuwa Amurka domin wanzar da zaman lafiya a Najeriya gabanin zaben 2015.
Dan Masanin Kano Maitama Sule
Bayanan hoto, Dan Masanin Kano Maitama Sule yana gaisawa da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a Abuja
Dan Masanin Kano
Bayanan hoto, Dan Masanin Kano Maitama Sule mutum ne mai son nuna al'adun Hausawa
Dan Masanin Kano Maitama Sule
Bayanan hoto, Dan Masanin Kano Maitama Sule yana tare da wasu yara 'yan makaranta da suka kai masa ziyara