Sai da na ranci kudi na kai iyalaina Kano ina minista — Dan Masani

Bayanan sautiMarigayi Dan Masani Kano Maitama Sule akan batun juyin mulkin 1966

Mun yi waiwaye kan wasu kalaman da marigayi Dan Masanin Kano Maitama Sule ya yi a kan batun juyin mulkin shekarar 1966 da kuma batun hadin kan Najeriya.

Sai ku latsa alamar lasifika domin sauraron kalaman nasa.