Dan ci-rani: Ashe da sauran kwanana na a gaba

Bayanan bidiyo, Dan ci-rani: Ashe da sauran kwanana na a gaba

Wani dan ci rani dan Najeriya da ya yi yunkurin tafiya turai ci- rani ya kuma makale a Libiya ya ce ya ci bakar azabar da ta kai mutuwa kawai ya ke jira.