Ra'ayi Riga: Karin kudin kujerar aikin Hajji a Nigeria

Bayanan sautiAikin Hajji a Nigeria

A Nigeria ana ci gaba da cece-kuce dangane da kudin kujerar aikin Hajji a bana