Kalubalen da masu cutar cancer ke fuskanta a Nigeria
Masu cutar cancer na fama da matsaloli daban-daban a Najeriya. Kuna iya kallon wannan bidiyon don karin bayani.