Na yi imanin za mu bar Katsina sama da yadda muka same ta - Masari
Na yi imanin za mu bar Katsina sama da yadda muka same ta - Masari
Filin Gane Mini Hanya na wannan makon ya karɓi baƙuncin Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari.
A tattaunawarsa da wakilinmu Ibrahim Isa, Gwamna Masari ya ce yana da tabbacin "za mu bar Katsina sama da yadda muka same ta".