Amsoshin Takardunku 27/04/2025

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Amsoshin Takardunku 27/04/2025

Shin wace shekara aka haifi marigayi Fafaroma Francis, shekaru nawa ya yi yana jagorantar ɗarikar Katolika sannan wane Fafaroma ne ya fi daɗewa?

Me ke haddasa tarin fuka, kuma me ya sa yafi yawaita lokacin zafi sannan ta wace hanya ake ɗaukarsa?

Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ku latsa hoton da ke sama domin sauraron shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako - wanda Aisha Sharif Baffa ta gabatar.