Budurwa mai amfani da dabarun zamani wurin gyaran mota a Kano

Bayanan bidiyo, Taba hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Budurwa mai amfani da dabarun zamani wurin gyaran mota a Kano

Halima Isa Idris ta ce babban abin da ke burge ta shi ne magance matsalar motoci, musamman a lokacin da abin ya gagari wasu.

Halima Isa Idris
Bayanan hoto, Halima Isa Idris