Mene ne ya sa darajar kudaden kirifto na Bitcoin ke faduwa?

Bayanan bidiyo, Bitcoin: Mene ne ya sa darajar kudaden kirifto take faduwa?
Mene ne ya sa darajar kudaden kirifto na Bitcoin ke faduwa?

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Darajar Bitcoin da sauran kudaden ikirifto na intanet ta fadi warwas a makonnin baya bayan nan.

Mun yi nazari kan dalilin da ya sa darajar kudaden take faduwa.