A Faɗa A Cika tare da gwamnan jihar Kebbi
A Faɗa A Cika tare da gwamnan jihar Kebbi
Shirin A Faɗa a cika na wannan makon ya yi tattaki zuwa Birnin Kebbi na jihar Kebbi inda muka tattauna da gwamnan jihar, Kwamared Nasir Idris kan inda aka kwana bisa alƙawuran da yi wa al'ummar jihar a lokacin yaƙin neman zaɓe.