Amsoshin Takardunku: Shin wanene shugaban BBC Hausa na farko?

Bayanan sautiLatsa sama don sauraron shirin
Amsoshin Takardunku: Shin wanene shugaban BBC Hausa na farko?

A wannan mako, Shirin Amsoshin Takardunku ya masa tambaya kan wanene shugaban sashen Hausa na BBC na farko?

Ba ya ga wannan tambayar, akwai kuma amsar tambaya kan tarihin Daular Jama'are da ke jihar Bauchi.