Hikayata 2022: Labarin "Tsoro"

Bayanan sautiHikayata 2022: Labarin "Tsoro"
Hikayata 2022: Labarin "Tsoro"

A wannan makon za mu fara kawo muku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo a bana.

Labarin na yanzu shi ne mai taken ‘Tsoro’ wanda Fatima Abdullahi da ke Layin Sarki gida mai lamba 4 da ke Dibanguba Crescent, Mando Kaduna ta rubuta, kuma Halima Umar Sale ta karanta.