Bidiyon yadda mutane ke kokawa bisa hana A-Daidaita-Sahu a wasu titunan Kano

Bayanan bidiyo, Bidiyon yadda mutane ke kokawa bisa hana A-Daidaita-Sahu a wasu titunan Kano
Bidiyon yadda mutane ke kokawa bisa hana A-Daidaita-Sahu a wasu titunan Kano

Mazauna birnin Kano da matuka babur mai kafa uku na ci gaba da kokawa bisa hana A-Daidaita-Sahu a wasu titunan birnin.

Gwamnatin Jihar ce ta bayyana daukar matakin tana mai cewa ta yi hakan ne domin inganta tsaro da sufuri.