Amsoshin Takardunku 11/05/2025
Amsoshin Takardunku 11/05/2025
Me ke janyo ciwon haƙori, ana warkewa ko sai an cire haƙorin?
Wace gobarar daji ce mafi muni a tarihi?
Wane ne Robert Prevost, Fafaroma Leo na 14?
Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ku latsa hoton da ke sama domin sauraron shirin - wanda Badamasi Abdulkadir Mukhtar ya gabatar.