Hikayata 2022: Labarin 'Al'ummata'
Hikayata 2022: Labarin 'Al'ummata'

A wannan makon za mu kawo muku labarin ‘Al’ummata’ wanda ya zo na uku a gasar rubutu ta mata zalla ta BBC Hausa wato Hikayata.
Maryam Muhammad Sani ce ta rubuta ta kuma karanta mana.