Manyan zaɓuka biyar da za su fi jan hankali a 2024

Bayanan bidiyo, Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Manyan zaɓuka biyar da za su fi jan hankali a 2024

2024 shekara ce da fiye da rabin al'ummar duniya za su fita rumfunan zaɓe domin jefa ƙuri'a a wasu manyan zaɓuka da za a yi bana.

Wannan shi ne adadi mafi girma na yawan masu zaɓe a tarihi.

Bidiyon ya nuna muhimman bayanai game da zaɓukan da za su ɗauki hankalin duniya a wannan shekarar.