...Daga Bakin Mai Ita tare da Nura MC
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nura MC
Wannan makon a cikin shirin Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da Nuradden Muhammad Usman wanda aka fi sani da Nura MC. Nura, wanda ke aikin lafiya baya ga fim, ya ce ya yi ayyukan da suka shafi haɗa fim a Kannywood da kuma Nollywood.



