Amsoshin Takardunku 22/06/2025

Bayanan sautiLatsa sama don sauraron shirin
Amsoshin Takardunku 22/06/2025

Mene ne makamin nukiliyar Iran, kuma yaya girman illarsa sannan me ya sa yake da tasiri a siyasar duniya da kuma yake-yake a Gabas Ta Tsakiya?

Wane ne Ayatollah Ali Khamenei, jagoran addini na ƙasar Iran?

Shin kun san tarihin Dalar gyaɗa a Kano?

Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ku latsa hoton da ke sama domin sauraron shirin - wanda Umaimah Sani Abdulmumin ta gabatar.