Amsoshin Takardunku 16/03/2025
Amsoshin Takardunku 16/03/2025
Shin mene ne tarihin ƙabilar Dinka da ke ƙasar Sudan ta Kudu? kuma shin da gaske suna cikin ƙabilar da suka fi dogayen mutane a duniya?
Shin a wace shekara ce aka fara sauraron rediyo a Afirka?
Haka kuma a shirin wanda Aisha Shariff Bappa ta gabatar, za ku ji bayani kan abubuwan da suke janyo yawaita ko ƙaruwar yanayin zafi.