Marasa daraja ne ke yaɗa cewa zan janye wa Tinubu - Kwankwaso

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari hirar:
Marasa daraja ne ke yaɗa cewa zan janye wa Tinubu - Kwankwaso

Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso.