Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da Awwal Janyau da Imam Saleh

Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da Awwal Janyau da Imam Saleh

Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wannan makon ya karɓi baƙuncin ma'aikatanmu Awwal Janyau da Imam Saleh, waɗanda suka isa birnin Landan a farkon mako.