Batutuwa mafi jan hankali a shafukan sada zumunta a 2023

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Batutuwa mafi jan hankali a shafukan sada zumunta a 2023

A wannan bidiyo, wakilinmu Aminu Kutama ya yi nazari a kan maudu'an da suka fi jan hankali a shekara ta 2023. A sha kallo lafiya!