Hikayata 2022: Labarin ‘Komai Nisan Jifa’

Bayanan sautiHikayata 2022: Labarin ‘Komai Nisan Jifa’
Hikayata 2022: Labarin ‘Komai Nisan Jifa’

A ci gaba da kawo muku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a yau za mu kawo muku labarin ‘Komai Nisan Jifa’.

Amrat Awwal Mashi ce ta rubuta kuma Aisha Shariff Bappa ta karanta.