Matashin da mata ke son ya yi musu kitso

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Matashin da mata ke son ya yi musu kitso

Gilbert Ogoniwari matashi ne wanda ya yi fice kan yadda yake rangaɗa wa mata kitso.

Ɗan asalin jihar Bayelsa, yanzu haka yana gudanar da sana'arsa ne a jihar Gombe.