Hikayata: Rabon Kwaɗo

Bayanan sauti
Hikayata: Rabon Kwaɗo

Ɗaya daga cikin labarai 12 da alƙalan gasar Hikiyata ta 2023, suka ce sun cancanci yabo shi ne Rabon Kwaɗo.

Rabon Kwaɗo, labari ne da Fa’iza Abubakar da ke Gidan Sarkin Shanu, a unguwar Wazirawa cikin garin Gumel a jihar Jigawa, ta rubuta.

Nabeela Mukhtar Uba ce ta karanta.