Amsoshin Takardunku 14/08/2022: Mece ce dokar mallakar bindiga a Najeriya?
Amsoshin Takardunku 14/08/2022: Mece ce dokar mallakar bindiga a Najeriya?
Filin Amsoshin Takardunku na wannan mako ya amsa tambayoyi ne a kan ma'anar ziyarar shugabar majalisar dokokin Amurka Nancy Pelosi zuwa Taiwan.
Saannan an amsa tambaya kan dokar mallakar bindiga a Najeriya.
Badariyya Tijjani Kalarawi ce ta shirya ta kuma gabatar.