...Daga Bakin Mai Ita tare da Sagir Mustapha Ɗanyaro (Baban Khausar)

Bayanan bidiyo,
...Daga Bakin Mai Ita tare da Sagir Mustapha Ɗanyaro (Baban Khausar)

A wannan mako cikin filin ...Daga Bakin Mai Ita muna gabatar muku da tattaunawa da mawaƙi a masana'antar Kannywood, Sagir Mustapha Ɗanyaro (Baban Khausar).