Kalli hasumiya mafi tsayi a duniya

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke domin kallon bidiyon
Kalli hasumiya mafi tsayi a duniya

Wannan ne masallaci mafi girma a Afirka, kuma na uku mafi girma a duniya.

Masallacin na da hasumiya mafi tsayi a duniya, kusan ninki biyu na tsayin Dalar Giza.

Hasumiyar masallacin na da tsayin mita 256, sannan zai iya daukar mutum 120,000 a lokaci guda.