Daga Bakin Mai Ita tare da Yawale na Kwana Casa'in
Daga Bakin Mai Ita tare da Yawale na Kwana Casa'in
A wannan mako, cikin shirin Daga Bakin Mai Ita, mun kawo muku tattaunawar da muka yi da Auwal Ali Ishaq wanda aka fi sani da Yawale Ɗan Kurma a shrin talbijin na 'Kwana Casa'in'.