Me ake nufi da sarkin Katsinan Gusau, me ke haifar da wutar daji?

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin Amsoshin Takardunku:
Me ake nufi da sarkin Katsinan Gusau, me ke haifar da wutar daji?

Filin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi biyu kan abin da ake nufui idan aka ce sarkin Katsinan Gusau da abin da haifar da wutar daji a wasu ƙasashen duniya.

Amsoshi